Friday, 20 July 2012

KADAN DAGA TARIHIN FASIHIN MAWAKI KUMA DAN KASUWA

TARIHIN ABDULHADI IBRAHIM DA YADDA YASAMO LAKABIN FOLLOWCOME 
.
An haifi abdulhadi Ibrahim A 3 Ga Watan March A Shekarar 1991. A Unguwar Kofar Ruwa. Layin Lunkwi Karamar Hukumar Dala Kano. Ya Kammala Karatun Primary a Makarantar Gobirawa Special Primary School Kano. 
.
Inda yatafi Army Day secondary School. Acikin Garin na kano. Sa'Annan yayi nasarar kammalawa. sai dai abdulhadi baida ra ayin cigaba da karatun Gaba Da Secondary, Kasancewar ya tashi acikin maraici da rashin Wanda ka iya daukar nauyin karatunsa 
.
Daga nan ne ya Shiga kasuwa sannan ya fara kasuwancinsa tare da inyamurai (Igbo) da kuma turawa, 
.
turawa sukan kawowa inya murai mazauna lagos kayan babura shi kuma Abdulhadi yasiya a hannun inya murai mazauna lagos yakawo su zuwa birnin kano. 
.
kayan yakasu kashi biyu a kwai mai ingancin cikin su wato followcome akwai kuma nakasa dashi wanda baikai followcome dinba wato local. 
.
abdul yafi amincewa da kayan followcome lura da wannan zabin nasane yasa mutane suke mai lakabi da followcome, 
.
Haka zalika Abdulhadi yataso da sha awar yin wakokine  tunkafin zaman sa dan kasuwa, 
.
inda yayi tattaki zuwa wajan bello ibrahim billy o yane mi shawara a wurin sa billy'o ya amsheshi hannu bibbiyu, yakuma bashi shawar wari inda yayi amfani dasu, 
.
yakuma rubuta wakoki da dama inda yayi nasarar zama mawakin hausa harya fitar da album mai suna LABARIN ZUCIYA ALBUM, album din yana dauke da wakoki kamar haka.

                     1. Zakin Soyayya
                     2. Hankali da Zamani
                     3. Bin cike kan Aure
                     4. Show me your love face to face
                     5. Najeria ft Billyo
                     6. Kano tunbin Giwa
                     7. Labarin Zuciya
                     8. Son maso Wani
                     9. Baby girl zomuyi Rawa
Dade sauran su.kuma gogan naku bawai a wakar fada karwa yatsayaba yaknyi wakar biki, suna, siyasa, da tallace tallace, dadai sauransu yakuma samu yabo da jinjina daga manyan mawakan hausa irin su.
                                     1. bello ibrahim billy o
                                     2. adam hassan na gudu
                                     3. nura m. inuwa
                                     4. umar m. sharif
                                     5. nazifi asnanic
                                     6. mahamud na gudu
Morell
Dj Ab
Kheengz
Yakumzee
Nomiss Gee
B.O.C
Deezeel 
Gee Boy
Lill Ameer
Aboki Bmery
Dr Pure


Dade sauran su.abdul shine yaro na farko mai karancin shekaru daya fara fitar da album a wannan lokacin kuma. ana kasuwancin wannan album din a kowacce kasuwar sai da fina finan hausa dake nan najeria da ma wajan kasar nan, 
.
zaku iya samun abdulhad a A.M.D musical studio & film production kokuma dan dalin sada zumuntana facebook.  EMAIL: Abduhadifollowcome@yahoo.com
GMAIL: followcome@gmail.com
Twitter @itz_Followcome

1 comment: